<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><hymn_number>444</hymn_number>
<lyrics>[V1]
 Ko ba ku sani ba, ku masu bi,
 Ko ba ku sani ba
 Jikinku haikali ne, (jikinku haikali ne)
 Na Ruhu Mai Tsarki.

[V2]
 KORUS
 Wanda ya ke cikin ku,
 Wanda kun karɓa daga wurin Ubanku
 Ku kuwa ba na kanku ba, (ku kuwa ba na kanku ba)
 Gama aka saye ku da tamani fa.
 Ku ɗaukaka Allah fa cikin jikinku.</lyrics>
<title>Ko Ba Ku Sani Ba, Ku Masu Bi LW444</title>
</song>